LAKCA MAI TAKEN SON ANNABI (S.A.W) DA GANIN GIRMANSA.

LAKCA MAI TAKEN SON ANNABI (S.A.W) DA GANIN GIRMANSA WADDA AKA GABATAR JIYA ASABAR 06/09/2015 A UNGUWAR MAKWARARI (UNGUWAR YAN HAKIKA) AUDIO MP3

Sheik Lawan Abubakar G/kaya.

•Kamar Yadda Sanarwa ta gabata a jiya Asabar Babban Malami Sheik Lawan Abubakar G/kaya ya gabatar da wata Hamshakiyar Lakca a Unguwar Kurna Makwarari dake Yankin Karamar Hukumar Birnin Kano Da Kewaye.

•Wannan Unguwa dai anan ce a kwanakin Baya aka gudanar da Mauludin Ibrahim Inayss (L) wanda su Abdul-Inyass suka yi cin mutunci ga Manzon mu abin Kaunar mu (s.a.w).

•Tun a shekarun baya dai unguwa ce da ta tattara Nau'ikan Yan Bidi'a Kala-Kala Idan zan iya tunawa acikin wadannan Shekarun wannan ne Karo na Biyu (2) da Sunnah Ta Yi Irin wannan Turnukun wa'azi a wannan Unguwa.

•Shehin Malamin Yayi Bayanai na Ilmi tare da Tarin Hujjoji daga Al-kur'ani da Hadisai Ingantattu Harma da kawo Hujjoji daga Littattafai Irin su Ishriniyya.

•Kar dai na cikaku da surutu Danna Kasa Domin sauraro daga Bakinshehin Malamin:-

•Ga Masu Matsalar Downloading sai subi ta wannan Link dake Kasa:-

http://darulfikr.com/mobile/#!/shared/1372

•Ayi Sauraro Lafiya•

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah).
22/Dhul-Qadah/1436
06/Sept/2015.
http://www.basheerjournalistsharfadi.xtgem.com
http://www.darulfikr.com
http://www.sahabbai.faa.im

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s