Hudubar Masalacin Abu Huraira Bayan Police Headquater, Kwado, a Katsina.

Hudubar Jumu'a
09/10/2015 Daga
Markazu Imamil-
Bukhariy Dake R/
zaki a Kano.
•Mai Gabatarwa:
Sheik Barr. Ishaq
Adam R/zaki.
download

•Ga masu matsalar
Downloading sai
subi ta wannan link
dake kasa.

download

ayi sauraro lfy!

Advertisements

KIFI NA GANIN KA MAI JAR KOMA 01-13 AUDIO MP3

KIFI NA GANIN KA
MAI JAR KOMA
01-13 AUDIO MP3

-Domin samun
Jerin lakcoci na
Raddi ga
Shugaban Yan
Kowaye!! Wanda
Matashin malami
Sheik Kabir Bashir
Abdul-hamid
(Hayaki fidda na
Kogo) ya fara
gabatarwa tsawon
shekara Guda da
ta wuce wadda
Izuwa Yanzu anyi
Guda Goma Sha
Uku (13). -Yan
uwa da dama suna
ta bibiya da
tambaya akan
samun complete
lakcar tun daga
farko to Yanzu a
Iya cewa Kaya ya
tsinke a gindin
kaba Kai dai Yi
sauri ka danna
kasa domin samun
Lakcar tun daga
ta 01-13 da aka
tsaya.
DOWNLOAD

•Ga Masu
matsalar
downloading sai
subi wannan link
dake kasa:
DOWNLOAD

Ayi sauraro lafiya!