RAMADAN TAFSEER 1435/2014 – DR. TAHIR INUWA IBRAHIM GOMBE

Wannan Fage ne da ya kunshi
Tafsirin Alkur’ani mai girma daga
Dr. Dahir Inuwa Ibrahim tare da
alarammansa Malam Abdulbasit
Muhammad na watan Ramadan ta
sheikarar 1435 bayan Hijirar Annabi Muhammad Sallahu Alaihi
Wa Sallam. Kuma Tafsiri ne wanda
yake gudana A Masallacin Jami’a
Mallakar Jihar Gombe. Dr. Tahir
Inuwa Ibrahim da alarammansa
Abdulbasit Muhammad sunci gaba da tafsirin wannan shekara daga
aya ta 27 daga cikin suratul Ma’ida.
Muna rokon Allah Ya kareshi daga
dukkan sharri da shi da sauran
Al’umma baki daya amin.

DANNA NAN

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s