TARON BITA MAI TAKEN CANJI A MAHANGAR SHARIAR MUSULUNCI 2015 AUDIO MP3

TARON BITA MAI
TAKEN CANJI A
MAHANGAR SHARIAR
MUSULUNCI 2015 AUDIO
MP3
•A ranar Lahadi 24 ga
watan Mayu 2015 ne
CIBIYAR AHLUL BAITI
DA SAHABBAI RESHEN
JAHAR SAKKWATO A
NAJERIYA, ta gudanar
da taron bita na kwana
daya MAI taken CANJI
A MAHANGAR SHARIA.
•Taron ya gudana ne
karkashin jagorancin
mai alfarma Sarkin
Musulmi Alh.
Muhammad Sa'ad
Abubakar III. Kuma ya
samu halartar manyan
malamai na gida da
waje da Jagororin
al'umma daga kowane
bangare na Jihar
Sakkwato.
•Malamai sun gabatar
da maqalaloli daban-
daban da ke bayani
musamman akan
hakkokin shugabanni da
talakawansu, da
hanyoyin da kowane
bangare zai bi domin
sauke nauyin da shari'a
ta dora ma sa.
•Ga wasu daga cikin
maqalolin da aka
gabatar a wurin taron:
1. Budewa da karatun
Alqur'ani (04:54).
http://darulfikr.com/#!/
shared/1830
•Ga masu matsalar
Downloading sai subi ta
wannan link dake kasa:
http://darulfikr.com/
mobile/#!/shared/1830
2. Jawabin maraba da
gabatarwa daga Sheikh
Dr. Sani Abdullahi Jos
(02:34).
http://darulfikr.com/#!/
shared/1831
•Ga masu matsalar
Downloading sai subi ta
wannan link dake kasa:
http://darulfikr.com/
mobile/#!/shared/1831
3. Jawabin shugaban
cibiyar Ahlul Baiti da
Sahabbai ta Najeriya
Sheikh Dr. Mansur
Ibrahim Sokoto (16:35).
http://darulfikr.com/#!/
shared/1832
•Ga masu matsalar
Downloading sai subi ta
wannan link dake kasa:
http://darulfikr.com/
mobile/#!/shared/1832
4. Makala mai taken
HAKKIN SHUGABANNI
DA MABIYA daga Sheikh
Aminu Ibrahim Daurawa
Kano (24:22).
http://darulfikr.com/#!/
shared/1829
•Ga masu matsalar
Downloading sai subi ta
wannan link dake kasa:
http://darulfikr.com/
mobile/#!/shared/1829
5. Makala mai taken
HANYOYIN DA
MUSULUNCI KE BI WAJEN
KAWAR DA TALAUCI A
CIKIN AL'UMMA daga
Sheikh Dr. Abdullahi
Saleh Pakistan (36:37).
http://darulfikr.com/#!/
shared/1828
•Ga masu matsalar
Downloading sai subi ta
wannan link dake kasa:
http://darulfikr.com/
mobile/#!/shared/1828
6. Makala mai taken
SIYASA A MUSULUNCI
daga Sheikh Dr.
Abubakar Gidadawa –
Allah ya yi ma sa
rahama (29:47).
http://darulfikr.com/#!/
shared/1826
•Ga masu matsalar
Downloading sai subi ta
wannan link dake kasa:
http://darulfikr.com/
mobile/#!/shared/1826
7. Jawabin mai Alfarma
Sarkin musulmi Alh.
Muhammad Sa'ad
Abubakar III (15:06).
http://darulfikr.com/#!/
shared/1827
•Ga masu matsalar
Downloading sai subi ta
wannan link dake kasa:
http://darulfikr.com/
mobile/#!/shared/1827
→ Zauren Minbarin
Malamai (WhatsApp).
02/01/1437 Ah.
15/10/2015Ac.
– A yanzu za ku iya
bibiyar MINBARIN
MALAMAI ta shafin
sada zumunta na
Facebook. Domin
Kasancewa da mu sai a
shiga ta wannan link din:
http://www.facebook.com/
mimbarinmalamai

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s