Garin Neman Gira An Rasa Ido, Garin Neman Digiri Andire A Jahannama.

 1. Garin Neman Gira An Rasa Ido, Garin Neman Digiri Andire A Jahannama.
 2. Wannan Lecture ce Da Malam Muh'd Kabir Haruna Gombe Yagabatar A Masallachin Abi Huraira dake cikin Garin Bauchi.
 3. Malam Yayi Wa'azi ne akan Iyayen da suke hana 'Ya'Yansu Aure suce Wai sai sun Gama Makaranta.
 4. Wasu Kuma Cewa sukeye Sai Sun Samu Aikin Gwamnati Kafin Suyi Aure.
 5. Wasu Kuma Sunaga Aure Talauci Yake kawuwa.
 6. Domin saurarun Wannan Lecture shiga Link din dake kasa.
 7. click to download
 8. Ga Masu Matsalar Downloading Subita link dake Qasa
 9. click to download
 10. Ayi sauraro lfy.
 11. » Zauren Minbarin Malamai (WhatsApp). – A yanzu za ku iya bibiyar MINBARIN MALAMAI ta shafin sada zumunta na Facebook. Domin Kasancewa da mu sai a shiga ta wannan link din: http://www.facebook.com/ mimbarinmalamai
 12. • Ga ma su sha'awar shiga Minbarin Malamai a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu +2348064661666 ta whatsApp.
Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s