KAI TSAYE DAGA DARUUL HADEETHIS SALAFIYYAH ZARIA, KADUNA STATE NIGERIA VIA

KAI TSAYE DAGA
DARUUL HADEETHIS
SALAFIYYAH ZARIA,
KADUNA STATE
NIGERIA VIA
SALAFIYYAH NETWORK
NIGERIA
.
TOHFAH! YANZU AN
'KYALE GENERAL
BURATAI AN DAWO
KAN 'YAN SALAFIYYAH!
HABA 'YAN SHI'A, WAI
ME YASA KUKE MANA
'KARYA NE? A
SHEKARUN BAYA KUNJE
KUNYI HAYANIYA DA
FADAWAN SARKIN
ZAZZAU SAI KUKA
ZUQE KUKA CE 'YAN
SALAFIYYAH NE. YANZU
KUMA FA'DANKU DA
KUKA YI DA
'YAN'DARIKA KUN ZU'KE
KUNCE DA 'YAN
SALAFIYYAH NE KUKA
YI. SABODA HAKA KU
SAURARI MARTANIN
DARUUL HADEETHIS
SALAFIYYAH A JARIDAR
DAILY TRUST DAZA TA
FITO RANAR JIBI RANAR
TALATA.
.
Mu Ahlussunnah yan
Salafiyyah aikin mu
shine karantar da
Qur'ani da hadisan
manzon Allah (SAW) a
bisa fahimtar magabata
na 'kwarai. Bamu da
wani aiki inba wannan
ba.
.
Bama ta'addanci sai
daima mune ake yima
ta'addanci kamar yadda
aka kashe mana
Malaminmu Ash-Sheikh
Muhammad Auwal
Adam Albaniy Zaria.
.
Don haka 'yan shi'a
'karya da sharri kuka yi
mana kamar yadda
kuka saba. Rahotan da
kuka fitar A jaridar the
Nation ta yau na cewa
wai 'yan Salafiyyah ne
suka kashe muku
mutane har guda hudu a
rikicinku da 'yan 'darika a
Gabari wannan 'karya ne
kuma jahilai irinku ne
ka'dai zasu amince
dashi.
.
Don haka mun barranta
daga wannan 'kazafin
naku kuma muna muku
addu'ar shiriya idan ku
masu shiryuwa ne. Idan
ku ba masu shiryuwa
bane toh muna rokon
Allah da ya kare
dukkannin musulman
duniya daga sharrinku.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s