DAGA MIMBARIN SALAFIYYAH NETWORK NIGERIA.. AHLUSSUNNAH A NIGERIA, INA MAFITA??!!

COPIED………….
AHLUSSUNNAH A
NIGERIA, INA
MAFITA??!!
Arna da yahudawa da
masu goya masu baya
sun fi Alussunnah gata
a Nigeria!
Ga taqaitattun misalai
akan abin da na fada.
_An kashe sheikh
Ja'afar Mahmud Adam
A kano
yana sallah babu wata
kungiya ko majalisar
dinkin duniya ko wata
amnesty da ta bi kadun
al'amarin.
__An kashe sheikh
muhammad Auwal
Albaniy Zaria, shiru
babu wata kungiya ko
majalisa da ta bi kadun
jinin wadannan manyan
shehunan malaman
Sunnah.
__An kaiwa sheikh
Muhammad Sani Yahya
Jingir hari a masallacin
idi an kashe mutane da
dama, an kona motocin
jama'a, an ci naman
mutane, amma ba
wanda yabi kadun
al'amarin.
__Amma abin mamaki
da banhaushi da
bantakaici sai ga duniya
ta yi cha!! wai dan
antaba wadannan
zindiqan yan shi'a.
1-Amurka
2-Amnesty
3-CAN
4-Iran
5-'yan jarida
6-Dattawa da
sauransu.
Duk wadannan kowa
yana ta propagandar
cewa wai sai an bi
kadun abunda akayiwa
yan shi'ah, wanene-
wanene…….!!!
Shin lokacin da aka
kashe sheikh ja'afar
suna ina???
An kashe sheikh
Albaniy Zaria suna
ina???
An kai hari a masallacin
idi, duk suna ina???
Wanda wadannan
bakidayansu babu laifin
dasukayi, amma akayi
shiru!!
Ko duk wandannan
basu da gata ne???
Ko su ba mutane
bane???
Ko su ba yan Najeriya
bane???
Ko kuna tunanin basu
da daliban dasuka
ninninka na zakzaky
ne???
Muna rokon Allah
yagafarta musu
dakuma sauran
musulmai bakidaya.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s