DAGA MIMBARIN SALAFIYYAH NETWORK NIGERIA . IDAN MAYE YA MANTA TO UWAR ‘DA BATA MANTA BA.

Engr Abu-Ameena Bn
Khamis > SALAFIYYAH
NETWORK NIGERIA
DAGA MIMBARIN
SALAFIYYAH NETWORK
NIGERIA
.
IDAN MAYE YA MANTA
TO UWAR 'DA BATA
MANTA BA.
.
Allahu Akbar! 'kai'kayi
koma kan mashe'kiya
kenan. Nan Mallam Sani
Yakubu Zaria da
ma'karrabanshi suka kai
'karar Ash-Sheikh
Albaniy Zaria 'kara a
masarautar zazzau kan
raya sunnar sallar
jumma'a kafin rana tayi
zawali da 'dalibanshi
suka yi.
.
A 'daya 'bangaren kuma
dagangar Mallam Sani
Yakubu da
ma'karrabanshi suka
shafa ma fuskarsu
toka suka'ki kai 'karar
Zakzaky wurin sarkin
zazzau saboda 'kaninsu
ne duk da irin zagin
sahabban da yake yi.
.
A sakamakon haka,
'karara sarkin zazzau
yace zai yi amfani da
jami'an tsaro akan
marigayi Albaniy Zaria
kan matsala ta furu'a.
Allahu Akbar! Allah ya
kare Ash-Sheikh Albaniy
Zaria daga jami'an
tsaron da sarki yace zai
yi amfani dasu akanshi.
Tsarki ya tabbata ga
Allah! Sai gashi yau
bayan gushewar Ash-
Sheikh Albaniy Zaria
Allah ya saukar da
ikonshi ta yadda da
kanshi yayi amfani da
jami'an tsaron akan
'dan lelen da aka 'ki kai
shi 'kara a masarautar
zazzau saboda yana da
iyaye a gaban murhun
masarautar zazzau.
Allahu Akbar! Sai gashi
Allah da kanshi yayi
amfani da jami'an
tsaron akan 'dan lelen
da masarauta bata
ta'ba cewa za tayi
amfani da jami'an tsaro
akanshi ba duk irin
zindiqancin da yake yi.
Allahu Akbar! Wa
yamkuruna Wa
yamkurullah, Wallahu
Khairul makirin.
.
Allah (T) muke roko da
yasa wannan lamarin
ya zamanto sanadiiyar
mutuwar shi'a a 'kasar
zazzau. Allah (T) muke
roko da yayi mana
maganin duk wani mai
yun'kurin hana mu
'dabbaka addininmu a
bisa hasken manhajin
Salafiyyah,

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s