KALAMAN MARIGAYI SHEIKH ALBANI ZARIA RAHIMAHULLAHU KAN ZABEN 2015!

KALAMAN MARIGAYI
SHEIKH ALBANI ZARIA
RAHIMAHULLAHU KAN
ZABEN 2015!
Posted on February 5, 2014
by Nazeer Danjagale (Abu-
Muhammad)
ALLAHU AKBAR! WAYANNAN
KALAMAN MARIGAYI SHEIKH
ALBANI ZARIA
RAHIMAHULLAHU NE KAN
ZABEN 2015!
“ZAMU FITO MU YAKI
MANUFAR GOODLUCK
JOHNATHAN NA
2015” (SOURCE; SHEIKH
ALBANI ZARIA TAFSEER 2013)
“Ba kuga ko wani malami ya
zauna lafiya ba? Da malamai
goma sha ‘daya ne aka ba
da sunansu za’a kama don
munce kar a zabi Goodluck a
2011. Na’am! Munce kar
azabi goodluck. Yanzu
agendar goodluck ma na
2015 zamu fito mu yake ta a
rubuce, da baki sai munce
kar azabeshi. Na’am!
Iyakacinta kenan. Kotu kuma
an dade ba’a je an yi mana
sharri ba, kuma inka yi mana
sharri ma gobe za kaje ka
biya for fundamental human
right, defarmation of
character and all offence
related to that, you must pay
for that.
To duk wayannan
wayewanne muke cema
malamai kusan da haka. Kada
ku zauna haka kawai
haragido. In akace ‘yan
Sanda na nemanka tafi da
lauya. Saboda haka, ko wani
malami, ko wata makaranta,
ko wani masallaci a irin
wannan zamanin kuzan kuna
da lauyoyi saboda sharrin da
ake binku dashi.
Subhanakallahumma wabi
hamdik, Ash-hadu anla’ila ha
illa anta astagfiruka
wa’atubu ilaik.
(Abu-Ameena Abdullahi
Hamisu)

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s