SUWAYE MASOYA ANNABI? Wannan Lecture ce da Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

SUWAYE MASOYA
ANNABI?
Wannan Lecture ce da
Malam Ahmad Tijjani
Yusuf Guruntum
(Hafizahullah)
Ya Gabatar A
Masallachin Juma'a na
Aliyu Ibn Abi- Talib dake
Stear Quarters Acikin
Garin Bauchi.
Malam Ya Gabatar da
Wa'azinne Akan Masu
Ikirarin Cewa Wai Sune
Masoya Annabi (S.A.W)
Abun Tambaya Anan
Shine
* Kanada Matane Guda
2.
Ta Farko tana maka
Biyayya, Kana cire
kayanka zata Dauka ta
wankema, Duk abunda
kamata Umarni Tana
aikatawa, Bata son
bacin Ranka.
*Ta Biyu Kuma Bazata
maka biyayya ba akan
Duk Umarnin daka
Mata, Sai Tayi ta cewa
duk duniya babu Wanda
Yakaita sonka.
Dan Allah Wacce ce
Acikinsu Take sonka
Tsakani da Allah?
Jama'a Muyi Adalci
Tsakanimmu da Allah.
* Bangare na Farko
damuwarsu Suyi Koyi
da Annabi (S.A.W) Ta
wajen
Dukkanin Al'amuransa
Na Yau da Kullum.
Da Yi masa Biyayya
aduk Abunda Yayi
Umarni.
* Daya bangaren Kuma
Damuwarsu Shine A
Taru Ayi Biki domin
Tunawa da Rasuwar
Manzon Allah (S.A.W),
Basu damu da Koyi
dashiba Ku kuma
Yimasa biyayya akan
Abunda Yayi Umarni.
Waye Cikinsu Masoyin
Annabi na Gaskiya?
Domin Sauraron
Wannan Lecture Mai
Albarka shiga wannan
Link dake Kasa.
Suwaye Masoya Annabi

click to download

Ga Masu Matsalar
Downloading Subita Link
dake Kasa.

click to download

•Ayi sauraro lfy•
Ku cigaba da
kasancewa damu a
darulfikr.com domin
cigaba da samun
karatukan maluman
Sunnah.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s