ANA YIN WUTIRI NE A KARSHEN DARE

ANA YIN WUTIRI NE A
KARSHEN DARE ! !
Tambaya Assalamu
alaikum
wa rahmatullah. Malam
menene hukuncin yin
wuturi a
lokacin taraweeh bayan
lokacin taraweeh bayan
kuma
mutum yana son yin
tahajjud
cikin dare? Amsa Wa
alaikum
assalam, in har mutum
ya
san zai yi wata sallar
bayan
tarawihi, to abin da
yake dai
dai shi ne ya jinkirta
wutirinsa zuwa
karshen dare
saboda hadisin da
Bukari da
Muslim suka rawaito
cewa :
Annabi (s.a.w) yana
barin
wutirin sa in ya yi sallar
dare
zuwa lokacin sahur, da
kuma
hadisin da Annabin yake
cewa: :Ku sanya wutiri
sallarku ta karshe da
daddare" Bukari ne ya
rawaito da Muslim. Allah
ne
mafi

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s