ANNABI NE MUKA FI KAUNA, KUMA SHI NE ABIN KOYINMU: Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Al-Haafiz Bin Rajab ya ce a cikin
littafinsa mai suna: Al-Hikamul Jadiiratu
Bil Izaa’ah shafi na 12:- ((ﻓﺎﻟﻮﺍﺟﺐ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﺑﻠﻐﻪ ﺍﻣﺮ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻭﻋﺮﻓﻪ ﺍﻥ ﻳﺒﻴﻨﻪ ﻟﻸﻣﺔ ﻭﻳﻨﺼﺢ ﻟﻬﻢ
ﻭﻳﺄﻣﺮﻫﻢ ﺑﺎﺗﺒﺎﻉ ﺃﻣﺮﻩ ﻭﺍﻥ ﺧﺎﻟﻒ ﺫﻟﻚ ﺭﺃﻱ ﻋﻈﻴﻢ ﻣﻦ
ﺍﻷﻣﺔ ﻓﺎﻥ ﺍﻣﺮ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﺍﺣﻖ
ﺍﻥ ﻳﻌﻈﻢ ﻭﻳﻘﺘﺪﻯ ﺑﻪ ﻣﻦ ﺭﺃﻱ ﺍَﻱ ﻣﻌﻈﻢ ﻗﺪ ﺧﺎﻟﻒ
ﺃﻣﺮﻩ ﻓﻲ ﺑﻌﺾ ﺍﻷﺷﻴﺎﺀ ﺧﻄﺎ )). Ma’ana: ((Abin da yake wajibi a kan duk
wanda umurnin Manzon Allah mai tsira
da amincin Allah ya riske shi, ya kuma
gane shi, to sai ya bayyana shi ga
Al’ummah, ya yi musu nasiha, ya umurce
su da bin umurnin shi; ko da hakan ya saba wa ra’ayin wani babba daga cikin
Al’ummah; domin umurnin Manzon Allah
mai tsira da amincin Allah shi ya fi
cancantar a girmama a kuma yi koyi da
shi a kan ra’ayin dukkan wani wanda ake
girmamawa da ya saba wa umurninsa cikin sashin al’amura ta hanyar kure)).
Allah Ya taimake mu. Ameen.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s