*Duk Abin dazakayi a rayuwa kazama mai tunawa cewa* *Akwai tanadin da Allah yayi maka wanda kai baka sani ba* Muhammad Yusuf Kubau

*Duk Abin dazakayi a rayuwa kazama mai
tunawa cewa*
*Akwai tanadin da Allah yayi maka
wanda kai baka sani ba*
*Don haka kazama mai hakuri bisa ga
duk abin da Allah yayi mka* #Kar ka manata cewa wadansu har suka koma ga Allah babu wanda yayi Arziki
(kudi)#
*Wadansu kuma Allah ya azurtasu haka
suka rayu a matsayin Attajirai har suka
amsa kiran mai kira (Allah)*
*Don haka da mai arziki da talaka dukkansu bayin Allah ne babu wanda yafi
wani a wajan Allah sai wanda yafi
tsoranshi (Allah)*
Allah nake roko yakaramana tsoranshi a
zukatan mu
Sannan ya kara rufa mana Asiri duniya da lahira
Yakara tabbatar damu wajan yi masa
cikakken biyayya
Yakara hada kanmu waje daya
Yakaramana kaunar juna
*@Muhammad Yusuf Kubau* @Bn_yusufkubau on Instagram
07031156846.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s