MAI GAGGAWA CIKIN RUKU’U DA SUJADA YAYI BABBAR ASARA

MAI GAGGAWA CIKIN RUKU’U DA
SUJADA YAYI
BABBAR ASARA
Kyautata Alwala da Sallah suna cikin
mafi girman hanyoyin samun gafarar
zunuban bawa, musammamma idan yayi alwalar da
sallar cikakkiya ﷺ rinta Annabi ﷺ. Annabi ﷺ yana cewa: *(Dukkan wanda yayi alwala kuma ya
kyautata
alwalarsa,zunubansa sun fita daga
jikinsa,suna fita
har daga karkashin faratansa)*.
@ﻣﺴﻠﻢ ﻭ ﺃﺣﻤﺪ . Manzon Allah ﷺ yana cewa: *(Idan bawa musulmi ko mai imani yayi
alwala sai ya wanke fuskarsa, dukkan
zunuban da ya kalla da idanuwas zasu
fita daga fuskarsa tare da digon ruwa na
kashe da zai zuba na wankin
fuskarsa,idan ya wanke hannunsa dukkan zunuban da ya aikata da
hannunsa suna fita tare da digon ruwa
na karshe na wanke hanunsa, haka idan
ya wanke kafarsa, har sai ya kasance
tsaftacce daga dukkan zunubai)*.
@ ﻣﺴﻠﻢ 244 . Haka game da Sallah Annabi ﷺ yana cewa:
*(Salloli biyar na farilla, daga juma’a
zuwa wata
Juma’ar,daga Ramadhan zuwa wani
Ramadhan ana gafartar zunuban dake
tsakaninsu idan an nisanci manya manyan laifuka)*.
@Muslim
*DAN UWANA KA TSAWAITA
RUKU’UNKA DA SUJADA DAN SAMUN
GAFARAR ZUNUBANKA*.
Yanan cikin babbar saba ka ga bawa yana saurin
gaggawa da rashin kyautata ruku’u da
lokacin sallah,wani kaga kamar ana
jiransa ne ko an matsa masa minti 2
zuwa 4 ya gama Sallar azzuhur.
Annabi ﷺ yana cewa: *(Idan bawa ya yatsaya yana Sallah,sai
azo da
zunubansa a sanya su a kansa da
kafadunsu,duk
lokacin da yayi Ruku’u ko Sujada,sai
wannan zunubi ya fadi daga gareshi)* @ ﺻﺤﺤﻪ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ / ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ) 1671 ). Dan haka iya kyautata ruku’u da sujarka
da samun tsunuwa acikinsu da tsawaita
su,iya abinda bawa zai samu na kankarar
zunubai.
*Allah bamu ikon kyautata sallolinmu suyi
kama da irinta Annabi ﷺ*

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s