Kungiyar Izala Ta Halarci Taron Tabbatar da Zaman Lafiya a Arewacin Najeriya.

Kungiyar Izala Ta Halarci Taron
Tabbatar da Zaman Lafiya a Arewacin
Najeriya.
Shugaban Kungiyar Izala ta Kasa Ash-
Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau Ya
samu halartar Taron da Sufeton Yan Sanda na Kasa IG Ibrahim Idris ya Shirya
a Dandalin Murtala Muhammad dake
Kaduna Don Tabbatar da ingantaccen
Zaman Lafiya a arewancin kasar, ganin
yadda mutanen yankin na arewa Suke
fama da yan ta’adda daban-daban. Da alamu Taron ya cimma Nasarar sa
ganin yadda aka tattauna batutuwa
masu amfani Wanda ake sa ran zasu
kawo sauyi akan abinda ya shafi tsaron
kasar musamman arewacin kasar.
Shugaba Bala Lau ya Sami rakiyar wasu daga Cikin Wakilan Kungiyar Izala,
– Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina
– Injiya Mustapha Imam Sitti
– Alhaji Tukur Isa
– Sheikh Imam Aliyu Telex
– Alh. Auwal Gulma – Wakilan Social Media.
Taron ya sami halartar Manyan Mutane
daga ko’ina na arewacin Najeriya
Gwamnoni, Sarakuna da Jami’an tsaro.
Jibwis Social Media Kaduna State
12 Jimadal Akhir 1439 28 February 2018

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s