FIFITA TSAKANIN KISHIYOYI HARAMUN NE !!! Dr. Jamilu Zarewa

*FIFITA TSAKANIN KISHIYOYI HARAMUN NE !!!*
*Tambaya*
Assalamu Alaikum.
Malam na kasance inna kyautata Ma mijina iya gwargwadona, to amma matsalan ba ni kade bace sai yakasan ce nima yana mun duk wani Abu najin dadi da kyautatawa fiye da kishiyar tawa wani Lokacimma baya Boyewa to shin malam bama Shiga hakkinta. Menene hukuncin haka.
Nagode
*Amsa*
Wa alaikum assalam
Ya wajaba ayi adalci a lamura na zahiri (kamar abinci, tufa) tsakanin kishiyoyi, Annabi SAW yana cewa: “Duk Wanda yake da mata biyu, amma bai yi adalci a tsakaninsu ba, zai zo ranar alkiyama sahensa daya a shagide”.
Ya halatta in kana da mata guda biyu ka fi son daya daga ciki, ka fi jin dadin saduwa da ita, ka fi dadewa a dakinta, Annabi SAW ya fi son nana Aisha akan duka matansa tara da ya mutu ya bari, kuma matansa da sahabbansa sun san hakan, kamar yadda ya tabbata a sahihul Bukhari.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
12/08/2018

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s