*KARYAR KU ‘YAN SHI’I ASIRIN KU YA TONU*

*KARYAR KU ‘YAN SHI’I ASIRIN KU YA
TONU*

Tareda:- *Sheikh Muhammad Kabiru
Haruna Gombe {Hafizahullah}*

Wannan Shine Muhadarar da Malam
Yagabatar Jiya a Masallachin Sultan Bello dake nan Cikin Garin Kaduna.
Danna link dake kasa domin downloading
wannan Karatu

http://darulfikr.com/s/53342

*Domin Samun Video Na Karatun Malam
Sunnah Daban-Daban kuyi
Subscribe din *Channel* Din *Mu* http://www.Youtube.com/SunnahNewsNigeriaTv
KARYAR KU ‘YAN SHI

Advertisements

AURE* TAREDA: *Dr. Mansur Ibrahim Sokoto*

*KHUDBAR JUMA’A .*
_*Daga Masallachin Abu Hurairah (RA)
dake Polo Club, Sokoto.*_
*HUDUBAR TAYI MAGANA AKAN AURE*
TAREDA: *Dr. Mansur Ibrahim Sokoto*
Ranar Juma’a 22/5/1439
9/2/2018
Daga Mimbarin Huduba Sokoto
Danna link na kasa domin downloading http://darulfikr.com/s/42175 Ayi sauraro lafiya.
Kasance da Darulfikr.com domin samun karatukan malaman Sunnah a saukake.
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.

Rayuwa Akan Bintafarki Allah TARE DA *sheikh Barr ishaq Adam ishaq _ {hafizahullah}_

KHUDBAR JUMA’A MAI TAKEN Rayuwa Akan Bintafarki Allah TARE DA *sheikh Barr ishaq Adam ishaq _
{hafizahullah}_ *23-05-1439 9-02-2018* DAGA MASALLACIN * markaz imamul Bukhari Rijiyar zaki
KANO.*
Danna link na kasa domin downloading http://darulfikr.com/s/42197 Ayi sauraro lafiya.
Kasance da Darulfikr.com domin samun karatukan malaman Sunnah a saukake.
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.