GAYYATAR KADDAMAR DA LITTAFIN “FATH RABB AL-BARIYYA”

GAYYATAR KADDAMAR DA LITTAFIN
“FATH RABB AL-BARIYYA”
A madadin mai girma gwamnan jihar
Sokoto RT. Hon. Aminu Waziri Tambuwal
da mai alfarma Sarkin Musulmi Alh. Sa’ad
Abubakar ||| CFR, MNI. na farin Cikin gayyatar al’ummar musulmi zuwa wajen
kaddamar da littafi mai suna “FATH
RABB AL-BARIYYA” wanda Sheikh Dr.
Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto ya
wallafa, za’a gabatar da taron kamar
haka: Rana: Asabar 04/03/2018
Lokaci: 10:00 na safe.
Wuri: Auditorium Umaru Ali Shinkafi
Polytechnic, Sokoto.
Allah ya bada ikon halarta Ameen.

Advertisements

SHUGABAN IZALA NA JAHAR JIGAWA YA FARA ZIYARAR AIKI A KANANAN HUKUMOMI JAHAR JIGAWA

SHUGABAN IZALA NA JAHAR JIGAWA
YA FARA ZIYARAR AIKI A
KANANAN HUKUMOMI JAHAR JIGAWA
INDA YAKE ZAMA A SHEDI KWATAR
MASARAUTU. A Safiyar ranar Asabat din data gabata
23-Jimada-Ul-Awwal-1439 wanda
yadace da 10-February-2018.
Shugaban Izala na Jahar Jigawa Malam
Abubakar Jibrin Hadejia da tawagar
maluma da ‘yan agaji suka fara ziyara aiki a masaratun jahar ta jigawa, inda
yau aka fara da, Gumel (Gumel Emirate)
Maidauke da kananan hukumomi hudu. Makasudun wannan ziyara shine ziyarar
shugabanin wannan kungiya da’ya’yanta
don ganin juna ayiwa juna fatan Alkhairi,
da zaburar dasu akan tashi da cigaba da
wannan aiki na Da’awa wanda shine sila
na kafa wannan kungiyar, Alhamdulillah zama yayi Albarka kowa ya
halatta daga kan shugabanni malamai
‘yan agaji limaman juma’ah da sauransu. Dafatan Allah yadaukaka Ahlissunnah A
duniya ya nesantama bidi’ah da shirka da
son zuciya Amin.
Kubiyomu a masaratun ta gaba. Hussaini Bin Zakariyya
14/Feb/2018

IZALA KADUNA ZATAYI WA’AZI A GARIN NASARAWAN DOYA, MAKARFI.

*WA’AZI.! WA’AZI.!! WA’AZI.!!!*
A Madadin Kungiyar Jama’atu Izaltil
Bid’ah Wa’iqamatis-Sunnah reshen Jihar
Kaduna Karkashin Jagorancin
Shuwagabannin Kungiyar ta Jiha
– Alhaji Muhammad Tukur Isa (Shugaban Kungiya ta Jiha)
– Sheikh Aliyu Telex
(Shugaban Majlisar Malamai ta Jiha)
– Mallam Adamu Ibrahim
( Daraktan ‘Yan Agaji ta Jiha)
Suke Gayyatar Al’ummar Musulmi Ahlus- sunnah Wal-jama’ah Zuwa Wurin
Gagarumin Wa’azin Kungiyar Izala ta
Jiha Wanda ta shirya zai gudana kamar
haka;
*- Gari; *Nasarawan Doya Makarfi LG,
Kaduna State* *- Rana;* Asabar/Lahadi 17-18 February
2018
*IYAYEN TARO*
1- Mai Girman Dan Malikin Zazzau
Hakimin Nasarawan Doya
Alhaji Isa Sulaiman 2- Magajin Garin Nasarawan Doya
Alhaji Muhammad Sulaiman
*MASU MASAUKIN BAKI*
1- Kantomar Riko Karamar Hukumar
Makarfi, Alhaji Garba Sani Aliyu
2- Engr. Abdullahi Shehu Nasarawan Doya
3- Imam Musa Abubakar Nasarawan
Doya
*MALLAMAI MASU WA’AZI*
– Sheikh Aliyu Abdullahi Telex
– Sheikh Dr. Yusuf Ibrahim Kubau – Sheikh Muhammad Jamil Abubakar
Albani
– Sheikh Usman Saleh
– Sheikh Nasiru Yusuf Khidir
– Imam Aminu Ramin Kura
– Imam Khidir Manufa – Mallam Muhammad Kabiru Idris Kauru
– Mallam Isa Nasir Birnin Gwari
– Mallam Muhammad Nura Mujahid
– Mallam Muhammad Nazifi Hashim
– Mallam Musa Ibrahim (Alkali)
– Mallam Muhammad Auwal Adam Kudan – Mallam Salihu Muhammad Adam
– Mallam Bashir Sulaiman Gazara
– Mallam Aminu Kabiru Makarfi
– Mallam Salisu Makarfi
*ALLARAMMOMI*
– Alaramma Salisu Ung. Kanawa – Alaramma Ridwan Pambegua
– Alaramma Shu’aibu Usman Zuntu
– Alaramma Abdullahi Lawal Makarfi
– Alaramma Yusuf Ibrahim Meyere
*MASU GAYYATA*
1- Alhaji Muhammad Umar Kwasau Gimi (Shugaban Jibwis Makarfi LG)
2- Imam Haruna Rashid Makarfi
3- Mallam Muhammad Sani Abubakar
Gazara
4- Alaramma Lawal Makarfi.
ALLAH Ya bada ikon halarta, amin Sanarwa Daga
Majlisar Watsa Labarai ta Jihar Kaduna.
*Jibwis Kaduna*
27 Jumadal Ulaa 1439
14 February 2018