– Sheikh ja’afar mahmud adam kano

Assalamu'alaikum warahmatullahi wabarakatuhu .

drop down to download this Islamic islamic lecture.

 • TITLE:-
 • SCHOLER NAME:- Sheik ja'afar mahmud adam
 • LANGUAGE:- hausa language
 • TYPE:- mp3
 • DURATION:-
 • SIZE:-
 • UPLOADED BY:- darulfikr.com
 • PUBLISHED BY:- Abubakar Nuhu Koso

To get more islamic mp3 click this image

Advertisements

wacece mijinta yafi – Sheik Jaafar Mahmud Adam

Assalamu'alaikum warahmatullahi wabarakatuhu .

drop down to download this Islamic islamic lecture.

 • TITLE:- wacece mijinta yafi
 • SCHOLER NAME:- sheik jafar adam
 • LANGUAGE:- hausa language
 • TYPE:- mp3
 • SIZE:- 13.2mb
 • UPLOADED BY:- darulfikr.com
 • PUBLISHED BY:- Abubakar Nuhu Koso

To get more islamic mp3 click this image

Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid’a – Shaykh Mahmood Ja’far

 • Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid'a – Shaykh Mahmood Ja'far
 • by dawahnigeria
 • No of lectures: 3
 • To play, click on the lecture titles and then proceed to the player to press play. To download, click on "Click for download link"; it opens in a new tab.
 • Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid'a 01 – Shaykh Mahmood Ja'far
 • Click for download link
 • Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid'a 02 – Shaykh Mahmood Ja'far
 • Click for download link
 • Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid'a 03 – Shaykh Mahmood Ja'far
 • Click for download link
 • Resource Person: Shaykh Mahmud Jaafar (Kano)
 • Language: Hausa
 • Topics: Miscellaneous

Wa’azin Sheikh Jafar Mahmoud Adam (rahimahullah) Na Karshe a Duniya Kuma Ga Matasa Da ‘Yan Siyasa

Wa’azin Sheikh
Jafar Mahmoud
Adam Na Karshe a
Duniya Kuma Ga
Matasa Da ‘Yan
Siyasa
Wannan Nasihar
Marigayi Sheikh Jafar
Mahmoud Adam
Rahimahullah ya gabatar
da ita ne a ranar
Alhamis 25 ga Rabi’ul
Auwal, 1428. wato dai-
dai da 12th April, 2007.
Ya gabatar da wannan
Nasihar a daren Juma’ar
da aka kashe shi, a
wajen muhadarar da
aka shirya a masallacin
Juma’a na Usman Bin
Affan dake kofar Gadon
kaya
. Bayan dawowar sa
daga garin Bauchi.
Ita wannan muhadarar
malamai uku ne suka
gabatar da ita daga cikin
su akwai sheikh Dr
Muhammad Sani Umar
R/lemu da Malam
Muhammad Aminu
Ibrahim Daurawa da
sheikh Muhammad
Nazeefi Inuwa.
Wadannan sune
malaman da suka
gabatar da wannan
muhadar, amma kasan
cewar sheikh Jafar ya
dawo daga tafiya ne sai
aka bashi minti goma
yayi ta’aliki. Ga kuma
yadda ta’alikin nasa ya
kasance :
Bayan Mallam ya yi
godiya ga Allah, tare da
yin salati ga manzon
Allah salallahu alaihi
wasallam, sannan ya
yace “ya yan uwa
musulmi abin da zan
fada a nasiha ta ta
karshe ’’ Allahu akbar
wato wannan jumla ita
Mallam ya fara bude
maganarsa da ita,
kamar yasan cewa
washe gari juma’a zai
riga mu gidan gaskiya,
sai yaci gaba da cewa
“Muji tsoran Allah, mu
duka, muda zamuyi
zabe’’ wato ya yi
wannan Nasihar ne ana
jajiberin tsamiya na
zaben gwamnoni da na
‘yan majalisar jihohi,
Sannan ya ci gaba da
cewa “ muda zamuyi
zabe da kuma wadan
da za’a zaba.
Asalin zaben nan
malamai sunyi bayanin
sa. Dukkan mutumin da
zaka zaba, to ya zama
cewa zaka zabe shi ne
ba don maslahar ka ba
kai kadai, sai don
maslahar al’umma gaba
daya. Akwai mutanen
da suke fama da kuncin
tunani, wadan da su
tunanin su me zasu
samu a karkashin dan
takara, sannan su ce a
zabe shi; ko kuma me
suka rasa suce kada a
zabe shi. Inda dan
takara zai zo yabani
naira miliyan goma ni
kadai a matsayi na na
Ja’afar amma ya ha’inci
alummar da yake wa
mulki ta hanyar sauran
bukatunsu, wadan da a
asusun gwamnati
akwai kudaden da za’a
iya wadan nan bukatu
amma yaki yi, Ni kuma
in kalli miliyan goman
nan ince ku zabe shi. To
hakika na ci amanar
kaina, kuma na ci
amanar ku talakawa
bayin Allah, shi kuma
shugaba na haince shi.
Inda shugaba zai hana
ni ko kwabo, amma ya
zanto kudaden daya
karba daga asusun
gwamnatin tarayya ya
aiwatar da su ta hanyar
da ta dace. To wajibi na
ne, in kiraye ku cewa ku
zabe shi. Ba a dauki
ma’aunin na ni me na
samu ko me na rasa ba,
masu irin wannan sune
wadan da suka jahilci
Addini kuma suka jahilci
rayuwa. Domin wannan
shi ne yakai Nigeria cikin
halin ka-ka-ni-ka-yi.
Ganin in amfana ni kadai
ko kuma a bude mana
wata kafa mu yan
tsiraru shi ke nan sai
muyi shiru alhali mun
san abin da shugaba
yake yi ha’inci ne,amma
sai mu daure masa
gindi,hasali ma mu dinga
kuruta jama’a cewa
dole ne su zabe shi, ba
don komai ba sai don
abin da bai taka kara ya
karya ba.
To wannan
kuntataccen tunani ne,
kuma rashin hangen
nesa ne rashin sanin ya
kamata ne. Kullum zaka
kalli me muka samu na
ci gaba, ba me ni kadai
na samu ba ’’ Allahu
akbar sai malam ya
kara da cewa “ ina kira
ga ku matasa ku lura da
yadda ake amfani da ku
’’malam ya buga wani
misalin abin da ya gani
yayin da yake dawowa
daga tafiya sai yace “
Da zu na shigo kano dab
da lokacin sallar
maghriba kafin zuwana
nan sai naga wadan da
suke kanfen (campaign)
wato da alamu anyi
yawo da su cikin garine
za su koma gida. Naga
yara matasa an ciko su
akan akorukura su
kusan hamsin acikin
motar nan kai da ganin
su babu wanda ya yi
sallar azahar ballan tana
la’asa kuma galibin su
da alamun sun bugu
mota tana ta layi dasu
suna ihu suna dauke da
hotuna suna sai wane
sai wane kuma su
wadan da suke bada
kudi ayi hakan ciki babu
‘ya ‘yan su, nasu suna
can, sun kai ‘ya ‘yan su
mayan makarantu na
cikin gida ko na waje.
Wannan shi ne hakikanin
cin amanar al-umma, kai
wannan shi ne kakikanin
rashin mutunci, ka
haukata ya yan
talakawa bayan ka
yinwatar da su ka kuma
ka jahiltar da su babu
ilmin addini babu na
rayuwa su kashe lokaci
mai tsaho suna dauke
da hotunan ka kan kana
son ka tsaya zabe a
wani mataki na zabe.
Akan abin da za’a basu
wanda bai gaza Naira
dari uku ko da hamsin
ba.
Sannan mallam ya
cigaba da nanata
maganar sa ta farko
inda yace “Hakika
wannan ya kamata ayi
hattara, duk wanda
zamu zaba, kada mu
kalli me ya bamu, mu
kalli dacewar sa da
cancantar sa. Duk
wanda zamu zaba ya
kasance ya cancanta ko
yabamu kudi ko bai
bamu ba. Duk wanda bai
cancanta ba to ko
yabamu fan taba sama
to mu kadashi wannan
shi ne gaskiyar lamari,
amma idan ku ka tsaya
da jahilci da
kuntatacciyar
kwakwalwa ta ni an
bani kaza ni naci kaza.
To wannan tunani na ci
bayane ba tunani ne na
wanda yasan abin daya
kamata ba’’.
Sai malam ya kara da
cewa “Abin haushi da
takaici hatta wadan su
masu Magana da yawun
Addini akwai masu irin
wannan kuntataccen
tunani ubangiji ta’ala ya
yi mana gamdakatar’’.
Allahu akbar wannan it
ace Nasihar da malam
ya yi ta karshe ga
matasa kai dama
dukkan wani mutum
mai hankali. Bayan an
kammala wannan
muhadarar da niyyar
washe gari juma’a
malam zai yi khudba
akan zabe. Ranar juma’a
da asubahi malam yana
cikin sallah, ya karanta
suratul Ma’arij aka
samu wasu mutane
miyagu azzalumai
makiya Allah makiya
san cigaban Addini, suka
yi masa harbi da bindiga
ba sau daya ba, ba sau
biyu ba, kisan gilla inda
suka harbe shi a kirjinsa
na gefen hagu.
Anan muna rokon Allah
ta’ala ya sa malam ya yi
mutuwar shahada
kuma ya karbi shahadar
sa, Allah ya kyautata
bayansa, ya sanya
Albarka a cikin iyalansa
da zurriyarsa. wadanda
suka aikata wannan aiki
na ta'addanci a’ansa, su
sani wannan tafarki da
Mallam Jafar ya mutu
akansa, kamar wata
bishiya ce da bata tsiro
bata tofo har sai mun
shayar da ita da jinin
jikinmu, wannan abu ko
kadan bazai sanyamu
mu yi rauni ba akan
wannan tafarki. Allah ya
daukaka Musulunci da
Musulmai, ya Allah kada
ka baiwa azzalumai
dama domin su cutar da
al’umma.
By
Yasir Ramadan Gwale