LAKCAR AURE MAI TAKEN HAKKIN MA’AURATA AUDIO MP3

LAKCAR AURE MAI TAKEN HAKKIN MA'AURATA AUDIO MP3

Sheik Muhammad Nazifi Inuwa (H).

-Wannan dai Lakca ce ta Walimar Aure wadda Sheik Muhammad Nazifi Inuwa Tukun Tawa ya gabatar a ranar Asabar da ta gabata a Masjid SautuS-sunnah dake Unguwar Sallari a Birnin kano.

-Danna Kasa domin sauraron cikakkiyar Lakcar:-

download now

•Ayi sauraro Lafiya•

Basheer Journalist Sharfadi (Abban Hafsah)
03/Dhul-Qadah/1436
18/August/2015.
http://www.basheerjournalistsharfadi.xtgem.com

Advertisements

LAKCA MAI TAKEN TSARABA DAGA AMERICA AUDIO MP3

LAKCA MAI TAKEN TSARABA DAGA AMERICA AUDIO MP3

Sheik Muhammad Bin Uthman Kano (H).

-A jiya Asabar 22 ga watan 08 Shekara ta 2015 Sheik Muhammad Bin Uthman Kano ya Gabatar da wata Gagarumar Lakca Mai taken "TSARABA DAGA AMERICA" Kwanaki biy (2) bayan dawowarsa daga Kasar ta America Inda ya gabatar da Tafsirin watan Azumi acan.

-Kar dai na cikaku da surutu Danna Kasa domin sauraron cikakkiyar Lakcar daga Bakin malamin:-

Ayi sauraro lafiya.

download now]http://kiwi6.com/file/lg3i0y01gv]download now

Basheer Journalist Sharfadi (Abban Hafsah)
08/Dhul-Qadah/1436
23/August/2015.
http://www.basheerjournalistsharfadi.xtgem.com
http://www.sahabbai.faa.Im

SHIRIN HARSHENKA LINZAMINKA TUNASARWA AKAN HARSHE AUDIO MP3

SHIRIN HARSHENKA LINZAMINKA TUNASARWA AKAN HARSHE AUDIO MP3

Sheik Umar Shehu Zaria (H).

-Wannan Shiri ne wanda Sheik Umar Zaria yake Gabatarwa Inda yake Bayani da Kuma Fadakarwa a kan Harshe:

•Shiri na 03:

download

•Shiri na 04:

download

•Ayi sauraro Lafiya•

Basheer Journalist Sharfadi (Abban Hafsah)
03/Dhul-Qadah/1436
18/August/2015.
http://www.basheerjournalistsharfadi.xtgem.com

LAKCA MAI TAKEN HOKKOKIN MANZON ALLAH (s.a.w) AUDIO MP3

LAKCA MAI TAKEN HOKKOKIN MANZON ALLAH (s.a.w) AUDIO MP3

Sheik Musah Yusuf Asadussunnah

•Wannan Muhadara ce wadda Sheik Musah Yusuf Asadussunnah ya Gabatar Mai take "Hakkokin Manzon Allah (s.a.w) a Ranar Litinin data gabata 16/Dhul-Qadah/1436. = 31/Aug/2015 a Masallacin Zaid Bin thabit.

•Danna Kasa Domin sauraro:-

dannanan domin download

•Masu samun matsalar download sai subi wannan link dake Kasa:-

dannanan damin downloading

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah).
19/Dhul-Qadah/1436
03/Sept/2015.
http://www.basheerjournalistsharfadi.xtgem.com
http://www.darulfikr.com
http://www.sahabbai.faa.im

LAKCA MAI TAKEN SON ANNABI (S.A.W) DA GANIN GIRMANSA.

LAKCA MAI TAKEN SON ANNABI (S.A.W) DA GANIN GIRMANSA WADDA AKA GABATAR JIYA ASABAR 06/09/2015 A UNGUWAR MAKWARARI (UNGUWAR YAN HAKIKA) AUDIO MP3

Sheik Lawan Abubakar G/kaya.

•Kamar Yadda Sanarwa ta gabata a jiya Asabar Babban Malami Sheik Lawan Abubakar G/kaya ya gabatar da wata Hamshakiyar Lakca a Unguwar Kurna Makwarari dake Yankin Karamar Hukumar Birnin Kano Da Kewaye.

•Wannan Unguwa dai anan ce a kwanakin Baya aka gudanar da Mauludin Ibrahim Inayss (L) wanda su Abdul-Inyass suka yi cin mutunci ga Manzon mu abin Kaunar mu (s.a.w).

•Tun a shekarun baya dai unguwa ce da ta tattara Nau'ikan Yan Bidi'a Kala-Kala Idan zan iya tunawa acikin wadannan Shekarun wannan ne Karo na Biyu (2) da Sunnah Ta Yi Irin wannan Turnukun wa'azi a wannan Unguwa.

•Shehin Malamin Yayi Bayanai na Ilmi tare da Tarin Hujjoji daga Al-kur'ani da Hadisai Ingantattu Harma da kawo Hujjoji daga Littattafai Irin su Ishriniyya.

•Kar dai na cikaku da surutu Danna Kasa Domin sauraro daga Bakinshehin Malamin:-

•Ga Masu Matsalar Downloading sai subi ta wannan Link dake Kasa:-

http://darulfikr.com/mobile/#!/shared/1372

•Ayi Sauraro Lafiya•

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah).
22/Dhul-Qadah/1436
06/Sept/2015.
http://www.basheerjournalistsharfadi.xtgem.com
http://www.darulfikr.com
http://www.sahabbai.faa.im

********ASSALAMU'ALAIKUM YAN UWA BARKA DA ZUWA WANNAN SHAFI, SHAFI NA MUSAMMAN DOMIN YADA SUNNAR ANNABI SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM ********